Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da nadin dan uwan Abubakar Malami (SAN) a matsayin shugaban hukumar KEBGIS bayan ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da nadin dan uwan Abubakar Malami (SAN) a matsayin shugaban hukumar KEBGIS bayan ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Akalla yan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) 20 ne suka sayi fom din jam’iyyar da aka siyar naira miliyan 100.
A wannan rahoto da mu ka kawo, za a ji tarihin Nasiru Yusuf Gawuna wanda ya yi aiki tare da Malam Ibrahim Shekarau, Dr Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a PDP, Abubakar Atiku, ya roki wakila da jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Osun da su mara masa ba
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, ya bayyana cewa yanzu ne lokacin da ya kamata yan Najeriya su karbe kasarsu daga hannun mazan jiya.
Kila Abdulaziz Yari da Sanata Kabiru Garba Marafa za su bar APC. Dama tun da Bello Matawalle ya dawo jam’iyyar APC daga PDP ake samun rikici a jihar Zamfara.
Bola Tinubu ya yi magana a kan barin APC kan zaben tsaida gwani. Hakan na zuwa ne bayan Abdulmumin Jibrin ya ce zai sauya-sheka a lokacin da yake tare da Tinubu
Gwamnan Kano ya shiga takarar Sanata a Najeriya. Kujerar Maliya ta na yawo a iska, Dr. Abdullahi Ganduje zai nemi zaama Sanatan Arewacin jihar Kano a 2023.
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na kwana da tashi da talaka a ransa kuma yana shugabanci cike da tsoron Allah.
Ministan sufuri kuma mai son zama shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi ya roki wakilan jam'iyyar da su zabe shi a matsayin dan takara.
Siyasa
Samu kari