
Kwankwasiyya







Za a ji cewa tun a jiya da safe kafin a sanar da wanda ya ci zaben Gwamnan Kano, ‘Dan takaran Jam’iyyar PRP ya hakura, Salihu Tanko Yakasai ya godewa jama'a

Za a ji shirin 'yan sanda da kuma jam’iyyar hamayya ta NNPP, da ta zargi Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da shirin amfani da ‘yan daba a zaben yau.

Rahoto ya zo cewa Farfesa Hafiz Abubakar ya ce a zabi NNPP a gobe. Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano yana tare da Abba Kabir Yusuf da New Nigeria People’s Party.

Baffan ‘dan takarar Gwamnan APC a Kano a zaben nan na 2023 da Hon. Nasir Auduwa Gabasawa wanda yake majalisa a karkashin APC mai ci sun shigo Jam’iyyar NNPP.

Rufai Hanga ya ce INEC tayi kokarin ta ki karbarsa a matsayin ‘Dan takara. Duk da shugaban jam’iyya ya ce ba zai canza Ibrahim Shekarau, ya yi nasara a kotu

Kwanaki Dr. Rabiu Kwankwaso ya yi magana a kan kyautar motar da ya ba Muhammadu Buhari. A lokacin yana Gwamna ya fahimci rayuwar Buhari ta na cikin hadari.
Kwankwasiyya
Samu kari