Rabiu Kwankwaso
Peter Obi ya yi alƙawarin dawo da tallafin man fetur a 2027 bayan yaƙi da cin hanci, tare da bayyana tsare-tsarensa kan ilimi, tsaro da tattalin arziki.
Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso sun ziyarci Sarkin Musulmi a Sokoto, inda ya yi kira ga ‘yan siyasa su guji kalaman da za su haifar da rikici.
Abba Hikima ya koma goyon bayan Atiku Abubakar bayan zaben gwaji na TMG, yana mai cewa hadin kan masu zabe zai taimaka wajen kawo sauyin gwamnati a 2027.
Atiku Abubakar da Amaechi sun samu kashi 73.6 a kuri’ar TInubu Must Go da mutane 109,799 suka kada, yayin da Obi da Kwankwaso suka samu kashi 22.3.
Buba Galadima na NDC ya ce Allah da Bola Tinubu ne kawai suka san abin da zai faru a zaɓen 2027, yayin da ya yi magana kan tikitin Obi da Kwankwaso.
Fadar Gwamnatin Benue ta mayar wa madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso martani kan kalamansa game da rikicin Hyacinth Alia da George Akume.
Rabiu Kwankwaso ya ce Gwamnan Benue Hyacinth Alia na buƙatar ƙarin koyon dabarun shugabanci, bayan rikicin da ya shafi tawagar Peter Obi a jihar.
Rabiu Kwankwaso ya karyata cewa NDC ta canza 'yan takara a Kano na zaben 2027. An ji ɗan takarar mataimakin shugaban kasa ya ce mutanen farkon da muka fitar suna nan
Dan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi maganar halin da yan Najeriya ke ciki na wahalhalu.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari