Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Wani mutumi dan kasar Ghana mai suna Richard ya kawo kukan yadda budurwasa da ya dade yana kiwo daga Sakandare da jami'a ta auri wani mutumi daban ta jizgashi.
Mayakan ISWAP wadanda aka fi sani da Boko Haram sun harba roko zuwa Mallam Fatori da ke jihar Borno har sau hudu a cikin mako daya tak, sun sheke sojoji hudu.
Za a ji Hukumar NCC ta yi magana game da haramta shafin Twitter. Ikechukwu Adinde yace kawo yanzu babu wata takarda daga Ma’aikatar sadarwa da ta ce a bude.
An gano wani dodo yana jagorantar Musulmi salla. 'Yan Najeriya da yawa a shafukan sada zumunta sun kasa daina dariya kamar yadda bidiyon ban dariya ya shahara.
Gwamnatin Tarayya ta kashe N540bn wajen cike gibin farashin fetur a watanni 6. Biyan tallafi domin a bar farashin mai a N165 ya jawowa Gwamnati asarar N1.1tr.
Mahaifin matar wani Laban Sabiti, mai shekaru 29, mazaunin kauyen Bashayu a wuraren anguwar Rubanda a kasar Uganda ya tasa keyar diyarsa mai da yara 5 gida.
Tsohon Ministan wutan lantarki, Injiniya Saleh Mamman, ya bayyana cewa ba zai daina goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba duk da ya koresa daga Minista.
Gwaman jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi ikirarin da hukumar yan sanda ba tada isasshen jami'an da zasu samar da tsaro kan jiha mai adadin mutane milyan.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar PDP ya na iya tarwatsa jam'iyyar baki daya idan ba a gyara ba.
Labarai
Samu kari