Limamin masallacin Juma'a na Lekki a jihar Legas ya yi nasiha ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci shugaban kasar ya jajirce wajen sauke nauyin da ke kansa.
Limamin masallacin Juma'a na Lekki a jihar Legas ya yi nasiha ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci shugaban kasar ya jajirce wajen sauke nauyin da ke kansa.
Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, ya tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya amince da hare-haren sama na Amurka kan sansanonin ’yan ta’adda a Sokoto.
Akalla sabbin yan ta'addan Boko Haram/ISWAP 70 sun mika wuya ga jami'an Sojin Najeriya a karamar hukumar Dikwa, jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya..
A shekaru masu zuwa za a ci gaba da magantuwa a kan wasu yan Najeriya uku da suka yi wasu tafiye-tafiye masu ban mamaki. Daya cikinsu daga UK ya fito a babur.
Hukumar National Hajj Commission of Nigeria ta ce Dalar Amurka ta tashi, kuma kasar Saudi ta shigo da wasu sababbin tsare-tsare don haka kujerar hajji zai tashi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar wata ganawa da wasu ministoci da shugabannin hukumomin tsaro a fadarsa da ke Abuja, inji rahotannin da muke samu.
Dakarun runduna ta musamman ta 21 dake garin Bama aa jihar Borno sun kama kasurgumin dan leken asiri da ake nema ruwa a jallo na 'yan ta'addar Boko Haram/ISWAP.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Makurdi, Jihar Benue a ranar Alhamis, 21 ga Afrilun, 20
Gwamnan jihar Bayelsa ya ce sha’anin tsaro ya tabarbare a gwamnatin Muhammadu Buhari mai-ci. Shi dai Buhari yana ganin ‘Yan Najeriya sun fi samun tsaro yanzu.
Wasu yan ta'adda masu tada kayar baya da ake zargin yan kungiyar ISWAP ne sun kai hari ranar Laraba karamar hukumar Geidam a jihar Yobe kuma suka kona makaranta
Fadar Shugaban kasa a ranar Laraba ta ce yafewa tsaffin gwamnoni biyu da Shugaba Muhammadu Buhari yayi ba zai zama matsala ga yaki da cin hanci da rashawa ba.
Labarai
Samu kari