Limamin masallacin Juma'a na Lekki a jihar Legas ya yi nasiha ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci shugaban kasar ya jajirce wajen sauke nauyin da ke kansa.
Limamin masallacin Juma'a na Lekki a jihar Legas ya yi nasiha ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bukaci shugaban kasar ya jajirce wajen sauke nauyin da ke kansa.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
Sarkin Gargajiya na ƙasar Ikoyi, Oba Yisau Bamitale Oyetunji Otunla, ya kwanta dama bayan fama da wata yar gajeruwar rashin lafiya, gwamna ya yi ta'aziyya.
Dakarun tawagar hadin guiwa sun halaka mayakan ta'addancin Boko Haram 27 da 'yan ta'addan ISWAP dake yankin tafkin Chadi a Najeriya, jamhuriyar Nijar da Kamaru.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ta’addancin Boko Haram bai da tushe na addini ko kabila kuma da isasshen ilimi, yawancin yan Najeriya sun san gaskiya a yanzu.
Wata fasinja jirgin sama, wacce aka fi sa ni da Mama Tobi ta yanke jiki ta mutu a ranar Laraba, 20 ga watan Afirilu a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe a Abuja.
Sakataren Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna, KADSEMA, Muhammed Mukaddas ya bayyana yadda gwamnatin Jihar Kaduna ta amince da bayar da Naira Miliyan 18
Bidiyon wani barawo da ke kokarin shiga gida ya bazu a intanet, inda jama'a da dama suka kadu da ganin yadda yake shiga gida ta 'yar karamar taga da taba kai ta
Shugaban Kungiyar malaman jami’o’i masu koyarwa, ASUU, Farfesa Emmanuel Osedeke ya ce gwamnatin tarayya har yanzu tana nuna halin ko-in-kula akan yajin aikin AS
Ma'aikacin gwamnati ya ja ma kansa, ya yada jita-jita cewa gwmanan APC ya mutu, lamarin da ya kai ga korarsa daga aiki. Yanzu haka dai za a bincike shi a kai.
An gano waye matukin jirgin NAF, mai suna Lieutenant Haruna Elijah Karatu, wanda da ya rasa ransa sanadiyyar hatsarin jirgi dakarun sojin NAF da aka yi Kaduna.
Labarai
Samu kari