Iran ta kai hari kan sansanonin Amurka a Jordan bayan harin Larak, yayin da Tehran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani kan duk wani sabon hari.
Iran ta kai hari kan sansanonin Amurka a Jordan bayan harin Larak, yayin da Tehran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani kan duk wani sabon hari.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Wani faifan bidiyo ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da aka gano wani dalibin makaranta ya mari kan malaminsu yayin da yake musu bayani da abokansa.
Wani matashi ya tari aradu da ka bayan ya nemi wata kyakkyawar budurwa mai soyayya da saurayinta, ta ba shi rabin damar da ta ba saurayinta. Sun yi aure abin su
Wata matashiya bazawara ta garzaya yanar gizo neman wanda za su yi soyayya. Bazawarar tace ba ta da ɗa kuma tana da abinyi inda ta ke neman namiji mai wadata.
Wata mata mai suna Maria Ahmadu da jami'an 'yan sanda suka kama a Legas bisa tuhumarta da laifin siyar da jaririnta, ta ce bukatuwar iyali ce ta sanyata aikata.
Wani matashi ya koka bayan budurwar da ya kwashe lokaci yana ƙauna a zuciyarsa za ta auri wani daban ta bar shi. Matashin ya ce shekarar su uku suna soyayya.
Wani magidanci ya bayyana yadda abokinsa ya yi masa gagarumin taimako lokacin da ya rasa aikinsa a dalilin annobar Korona. Ya rika ba shi albashi mai tsoka.
Wani matashi ya koka kan yadda abokinsa ya ci masa amana. Abokim na sa dai ya yi wuff da budurwarsa bayan ya nemi taimako wajensa ya samar mata gidan zama.
Wata tsohuwa mai shekara 123 a duniya ta koka kan rashin samun abokin rayuwa da bata yi ba. Ta nemi ƴan soshiyal midiya su taimaka mata wajen samo abokin rayuwa
Wani mutumi da yafi kowa dogon hanci a duniya, Mehmet Ozyurek ya mutu yana da shekaru 75 a duniya, Mehmet ya rike kambun ‘Guinness World Record’ har sau uku.
Mutane
Samu kari