Latest
Yayin da ake tunkarar zaben shekarar 2027, matashin Fasto, Godwin Auta Musa, ya ce ya samu wahayi cewa zaben 2027 zai yi kama da zaben June 12, 1993.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi ta'aziyya kan rasuwar tsohon Jakadan Najeriya a kasar Tunisia. Marigayin ya rasu yana da shekara 82 a duniya.
An tabbatar da mutuwar mutane biyu bayan rikici mai zafi ya barke kan sarautar gargajiya wanda ya tayar da hankulan mutane a jihar Niger da ke Arewacin Najeriya.
Tsoro da firgici sun karade Rafi da Wushishi a Neja bayan 'yan ta’adda sun bayyana da makamai, suna harbe-harbe yayin da jama’a ke tserewa daga gidajensu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a babban birnin tarayya Abuja. 'Yan bindigan sun kashe wani babban likita tare da yin garkuwa da 'ya'yansa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kira da babbar murya ga mutanen da ke rayuwa a kan iyaka. Ya bukaci ka da su bari 'yan ta'adda su kore su.
Babban Fasto a cikin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi hasashe game da wasu gwamnonin adawa da za su iya komawa APC inda ya gargadi Bola Tinubu.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya ayyana Litinin a matsayin hutu don girmama malamai, yayin da UNESCO ta ce duniya na bukatar karin malamai miliyan 44 kafin 2030.
Wata Kungiyar matasa mai suna 'Concerned Taraba Youth Group' ta bukaci Gwamna Agbu Kefas ya haɗa kai da Bola Tinubu domin samun ayyukan more rayuwa.
Masu zafi
Samu kari