Latest
Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya kara korar wasu minitoci. Dakta Wunmi Bewaji ya ce akwai sauran baragurbi.
Tinubu ya isa Saudiya domin halartar taron kasashen Larabawa da Musulunci, wanda zai tattauna kan kasuwanci, yaki da ta’addanci, da ci gaban ababen more rayuwa.
Mataimakin shugaban majalisar wakilai, Sanata Barau Jibrin, ya sake tarbar wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano wadanda suka koma APC.
Gwamna Kefas ya nanata kudurin gwamnatinsa na ba da ilimi kyauta kuma mai inganci a Taraba, tare da mayar da Kwalejin Zing cibiyar horar da malamai.
Bayan mutuwar hafsan sojoji, Taoreed Lagbaja, yan gargajiya a kauyen Ilobu da ke karamar hukumar Irepodun sun fara nemo hanyar bincike kan mutuwarsa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fadi wanda ya yi kokarin sulhunta shi da Olusegun Obasanjo a lokacin mulkinsu a Najeriya.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta musanta hannu a shirin gudanar da taron addu'a kan halin kunci da tsadar rayuwa da ake fama da su.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana nasarorin da dakarun sojojin Najeriya suka samu kan 'yan ta'adda. Ta ce an hallaka 'yan ta'adda masu yawa a wasu hare-hare.
Kungiyar matasan APC a jihar Ondo (Ondo Patriots) ta yi watsi dan takararta kuma Gwamna Lucky Aiyedatiwa a zaben da za a gudanar inda ta bi dan SDP.
Masu zafi
Samu kari