Latest
Dakarun sojojin Najeriya sun yi arangama da 'yan ta'addan kungiyar ISWAP a Borno. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da sauran wadanda ake tuhuma a kotu sun kawo tsaiko a zaman ranar Litinin.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa yana fuskantar matsin lamba kan sai ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawa da sababin hafsoshin tsaron Najeriya a fadar gwamnati da ke Abuja, ana sa ran za su tattaunawa batun tsaron kasa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya nuna rashin jin dadinsa bayan ya kasa samun fom din takarar shugabancin jam'iyyar PDP. Ya yi barazanar zuwa kotu.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta watau INEC, Farfesa Joash Amupitan ya nada tsohon editan Punch Adedayo Oketola a matsayin mai magana da yawunsa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ned Nwoko ya mika wasu shawarwari ga gwamnatin tarayya a kan yadda za a dawo da zaman lafiya yankin Kudu maso Gabas.
Jam'iyyar APC ta gudanar da zaben fidda gwani a jihar Ekiti kamar yadda doka ta tanadi, deleget sun hada baki sun amince da Gwamna Biodun Oyebanji yau Litinin.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojojin kasar nan ta yi asarar Janarori kimanin 500 daga zamanin Muhammadu Buhari zuwa na Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari