Latest
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce ta kwashe fiye da shekara guda tana fama da yunkurin cin zarafi daga shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
Al'umma sun taso Sanata Rabiu Kwankwaso a gaba inda ake sukarsa saboda kin fadin ra'ayinsa kan dokar ta-ɓacin da aka kafa a jihar Rivers da Bola Tinubu ya sanya.
'Yan majalisar wakilai daga Arewacin Najeriya sun yi magana da murya daya kan dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers.
Rundunar tsaron Najeriya watau DHQ ta bayyana cewa dakarun soji sun yi nasarar damke wasu manyan ƴan ta'adda a kananan hukumomi 2 na Zamfara da Sakkawato.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun kashe shugaban Miyetti Allah a Filato bayan buda baki. An taba kai masa hari sau uku kafin daga karshe a kashe shi.
Shugaban hukumar kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya-Janar Olakunle Oluseye Nafiu, ya ba da tabbaci kan lokacin fara biyan alawus na N77,000.
Sheikh Isa Ali Pantami ya kubuta daga sharrin 'yan fashi a 1993 bayan sun masa harbi guda uku a hanyar Maiduguri saboda addu'a. Ya fadi yadda ya tsira a jirgin sama.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya yi magana da tsohon gwamnan jihar Rivers kan batun yadda za a janye dokar ta ɓaci a jihar.
A 2014, majalisar wakilai ta ƙi amincewa da buƙatar Goodluck Jonathan na tsawaita dokar ta-ɓaci a jihohin Arewa maso Gabas bayan gaza samun rinjaye.
Masu zafi
Samu kari