Latest
Sarki Muhammadu Sanusi II ya ziyarci kasar Amurka yayin wani taron tsofaffin daliban da suka yi karatu da su a Lagos. Ya ziyarci cibiyar sararin samaniya ta NASA.
Sanata Abubakar Bukola Saraki ya ce 'yan Najeriya ba su goyi bayansa ba a lokacin da yake fafatawa da Buhari a majalisa saboda cin bashi ba tare da tsari ba.
Tsohon shugaban Amurka Joe Biden, mai shekara 82, na fama da cutar daji mai tsanani da ta bazu zuwa ƙasusuwansa, tuni shugabanni suka fara yi masa fatan samun sauki.
Sojojin Najeriya sun hallaka babban abokin Bello Turji mai suna Shaudo Alku a jihar Sokoto. An kashe dan ta'addan tare da tarin mayaka suna shirin tattaunawa.
Salihu Tanko Yakasai ya ce Rabi'u Musa Kwankwaso na da zaɓi uku a siyasa: shiga APC ƙarƙashin Ganduje, haɗa kai da Atiku ko ci gaba da zama a NNPP.
Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa ba shi da niyyar tsayawa takarar gwamnan Kano ko Sanata a 2027, yana mai cewa ya fi karkata ga hidimar jama'a.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da cigaba da hako man fetur a Kolmani da ke iyakar jihohin Gombe da Bauchi. Ministan man fetur ne ya bayyana haka a Alkaleri.
Rahotanni sun tabbatar da cewa gobara ta tashi a makarantar Sheikh Dahiru Bauchi da ke Bauchi, inda ta ƙone gini da kayayyaki masu yawa, ciki har da littattafai.
Gwamnatin Kano ta haramta Kauyawa Day da sauran bukukuwa da ake yi a cibiyoyin taro, domin kare tarbiyya da zaman lafiya bisa sabuwar dokar shekarar 2025.
Masu zafi
Samu kari