Latest
Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin, ya rasu yana da shekaru 90 a duniya bayan mulkinsa na shekara guda, ya bar gadon zaman lafiya da ci gaba a Ibadan.
An yi babban rashi a jihar Oyo bayan rasuwar daya daga cikin manyan sarakunan da ake ji da su. Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin ya rasu.
Dauda Kahutu Rarara ya ce hadakar 'yan adawa ba za ta iya kayar da Bola Tinubu a 2027 ba. Rarara ya ce shi ma zai iya kayar da Atiku, El-Rufa'i da Ameachi a zabe.
Kungiyar MURIC ta nemi a kafa kotunan Shari’a a Kudu maso Yamma da kuma ayyana ranar Juma’a a matsayin hutu don sauƙaƙa wa Musulmai yin ibada a kasar.
Boko Haram sun kashe mutane 9 a Malam Fatori, Borno. Gwamna Zulum ya aika da wakilai domin ta’aziyya, an ba iyalan mamata N500,000, da jikkata N250,000.
Gwamnatin Tarayya ta saka tsohon jirgin shugaban ƙasa BBJ 737-700 a kasuwa don sayarwa bayan shekaru 19 da amfani, yayin da sabon Airbus A330 ke shigowa.
Sanata Lamiɗo na shirin barin APC zuwa ADC kafin 2027, yayin da jita-jita ke karfi kan rashin jituwa da jagororin APC a jihar Sakkwato a Arewacin kasar nan.
Wani hadimin gwamnan jihar Yobe a Arewacin Najeriya ya yi murabus daga mukaminsa inda ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC da aka ƙaddamar saboda hadaka.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya karyata jita-jitar sauya sheka zuwa ADC da wasu gwamnoni biyar, ya ce ƙarya ce kuma yana mai biyayya ga APC don ci gaban Borno.
Masu zafi
Samu kari