Latest
Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyaɓa cewa ba zai yi sako-sako ba wajen sauke nauyin da ke kansa na shugabantar jam'iyyar.
Mai shari’a a wat kotu da ke jihar Lagos ya umarci ’yan sanda da suka ci zarafin masu zanga-zanga duk da ’yancinsu na taro da su biya diyyar N10m ga matasan.
Dan wasan kokowa, Hulk Hogan ya rasu bayan bugun zuciya, WWE ta tabbatar da rasuwarsa. Ya kasance ɗaya daga fitattun ’yan wasan kokawa kuma jigo a siyasar Trump.
Jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya halarci taron masu ruwa da tsaki kan gyaran kundin tsarin mulki tare da Gwamna Abba Kabir da Sarki Muhammadu Sanusi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taso 'yan hadakar jam'iyyar ADC a gaba. Shugaba Tinubu ya nuna cewa mutanen da ke cikin tafiyar sun shiga cikin rudani.
Farfesa Olusola-Eleka ya fice daga jam’iyyar PDP a Ekiti, yana mai zargin jam’iyyar da gaza zama cikakkiyar adawa da ingantaccen shugabanci a ƙasa.
A yau Alhamis 24 ga watan Yulin 2025 aka rantsar da sabon shugaban APC na ƙasa, Farfesa Yilwatda Nentawe inda ya ce zai haɗa kai da kowa domin faɗaɗa jam’iyyar.
Jami'an tsaro sun samu nasarar kashe wasu 'yan bindiga yayin wani artabu da suka yi a jihar Zamfara. Jami'an tsaron dai sun shirya musu kwanton bauna ne.
A labarin nan, za a ji cewa APC ta zaɓi sabon shugabanta wanda ya samu goge wa a fannin aikin gwamnati, siyasa da sauran ayyukan jin ƙai a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari