Latest

Yadda Ɗan Najeriya 1 ke mutuwa cikin kowane minti 2
Yadda Ɗan Najeriya 1 ke mutuwa cikin kowane minti 2
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A wani sabon nazari gami da binciken wata kwararriyar a kiwon lafiya ta jihar Legas, Farfesa Njideka Okubadejo hasashen cewa, cikin kowane minti biyu ana samun dn Najeriya daya da yake rasa rayuwar sa a sakamakon bugun zuciya.