Latest
Wani dan ra’ayin wariyar launin fata da ya kashe al'ummar Musulmai 51 a masallatai biyu a New Zealand ya nemi a sake masa shari’a bayan shekaru bakwai.
Tsohon Ministan sufuri a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, ya halarci zanga-zangar neman gyara a dokar zabe a majalisar dattawa tare da dansa.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dattawan Najeriya ta fara zama a kan batun cire tallafin wutar lantarki domin sama wa gwamnati kudin shiga.
Rikicin da ya bullo a jam'iyyar APC a Kano ya fara daukar hankali. Hadimin Kwankwaso ya tsokani mutanen Abba Kabir da suka koma APC daga jam'iyyar APC.
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta kasa, Yakubu Sigara ya ve yana ganin Amurka za ta taka rawa a zaben 2027 fiye da mai sa ido kurum, ya jero hujjojinsa.
Wasu fusatattun matasa sun huce fushinsu kan wani dan majalisa a jihar Taraba. Dan majalisar ya tsallake rijiya da baya bayan farmaki ayayin motocinsa.
A labarin nan, xs a ji yadda tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi zargin cewa Shugaban majalisar dattawa na kawo natsala a dokar zabe.
Hukumar EFCC ta yi martani ga wani matashi da ya yi rubutu a kafar X yana talla domin neman mai sayen ofishin hukumar EFCC a kan kudi N800m, kudin dillali N120m.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya bayyana cewa bai taba zama abokin Shugaba Bola Tinubu ba. Ya yi magana kan dalilin sabanin da ke tsakaninsu.
Masu zafi
Samu kari