Latest
Tsohon hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Aliyu Audu, ya bayyana cewa zai yi aiki tukuru don ganin an kawo karshen mulkinsa a zaben shekarar 2027.
Kotun daukaka ƙara mai zama a jihar Legas ta soke hukuncin babbar kotun tarayya na kwace kadarori da wasu maƙudan kudi da ake zargin suna da alaƙa da Emefiele.
Jam'iyyar APC a yankin Kaduna ta Arewa ta bayyana goyon bayanta ga tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ta kuma goyi bayan Uba Sani.
Hadimin shugaban APC, Oliver Okpala ya yi magana kan harin da wasu 'yan jam'iyyar suka kai wa Abdullahi Umar Ganduje a jihar Gombe kan Sanata Kashim Shettima.
Benue na fuskantar hare-haren 'yan bindiga; sama da 100 sun mutu, dubbai sun rasa matsuguni. NEMA na neman agaji yayin da aka kafa sansanin 'yan gudun hijira.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta bayyana mamakin yadda ake yayata hatsaniyar da ta faru a jihar Gombe, inda aka yiwa Abdullahi Umar Gnaduje ihun bama yi.
Babban sufetan ƴan sanda na ƙasa, Kayode Egbetokun, ya isa jihar Benuwai, ya tura dakaru na musamman domin daƙile hare-haren da makiyaya ke kai wa.
An kama wani mutum mai suna Esmail Fekri da laifin yi wa kasar Isra'ila leken asiri a kasar Iran. Kotun Iran ta rataye shi bayan tabbatar da aikata laifin.
Ministan harkokin waje na kasar Jamus, ya bayyana cewa kasashen Faransa, Birtaniya da Jamus sun shirya zama kan teburij tattaunawa da kasar Iran.
Masu zafi
Samu kari