Latest
Kunle Olawunmi ya fada wa Duniya cewa akwai masu goyon bayan Boko Haram a Gwamnati. Tsohon Jami’in tsaron ya zargi gwamnati da laifin taimakawa Boko Haram.
Gwamnatin Borno ta shirya taron manyan masu ruwa da tsaki na jihar Borno, inda suka tattauna kan mayakan Boko Haram da suka mika wuya, suka tsaida matsaya.
Duk da a lissafin masu kudin Najeriya kowa ya san manyan ‘yan kasuwa kuma biloniyoyi kamar su Aliko Dangote, Femi Otedola, Tony Elumelu da sauransu, amma akwai.
Gwamnatin jihar Filato ta sassauta dokar hana fita a wasu sassan jihar ta Filato. Gwamnan ya sanar da yadda dokar za ta zama mai sassauci ga mutanen yankunan.
Wani bidiyo ya bayyana wanda aka ga wani mutum yana ta watsa wa amarya kudade masu yawan gaske yayin da amaryar take tsaye kamar bishiya ko murmushi bata yi ba.
Kungiyar Matasan Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, dandalin sada zumunta na Arewa maso gabas ta goyi bayan tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Almakura
Kwamishinan 'yan sanda ya ba da umarnin gaggawa cewa, dole ne jami'ai su nemo wadanda suka kashe dan sanata Bala Ibn Na-Allah. Ya bukaci jama'a su ba da hadin k
Za ku ji cewa Malaman Jami’a su na iya tafiya yajin-aiki nan da wasu ‘yan kwanaki. Shugaban Kungiyar ASUU ya zargi gwamnati da rashin duka alkawarin da aka yi.
Tsohon ministan sadarwa na Afghanistan, Sayed Sadaat ya koma sayar da abinci a kasar Jamus. Kamar yadda ya bayyana a rahotannin Reuters, Sadaat ya bar kasarsa.
Masu zafi
Samu kari