Latest
Gwamnatin Tarayya ta kashe N540bn wajen cike gibin farashin fetur a watanni 6. Biyan tallafi domin a bar farashin mai a N165 ya jawowa Gwamnati asarar N1.1tr.
Mahaifin matar wani Laban Sabiti, mai shekaru 29, mazaunin kauyen Bashayu a wuraren anguwar Rubanda a kasar Uganda ya tasa keyar diyarsa mai da yara 5 gida.
Tsohon Ministan wutan lantarki, Injiniya Saleh Mamman, ya bayyana cewa ba zai daina goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba duk da ya koresa daga Minista.
Kotun ɗaukaka kara ta bayyana Valentine Ozigbo, a matsayin halastaccen ɗan takarar PDP a zaɓen gwamnan jihar Anambra dake tafe ranar 6 ga watan Nuwamba 2021.
Gwaman jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi ikirarin da hukumar yan sanda ba tada isasshen jami'an da zasu samar da tsaro kan jiha mai adadin mutane milyan.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar PDP ya na iya tarwatsa jam'iyyar baki daya idan ba a gyara ba.
Anyi awon gaba da wani mahaifi, Abdullahi Benda, da dansa mai shekaru 23, Jibrin Abdullahi Benda a gidansu da ke kauyen Yangoji a karamar hukumar Kwali ta Abuja
Wasu ɓata gari da ake zargin cewa ƴan bindiga ne sun kai hari ofishin yan sanda a Zamfara sun kashe jami'in ɗan sanda ɗaya, rahoton SaharaReporters. Yan bindiga
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya bada labarin yadda suka hadu da wanda ya gaje shi,Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, a filin jirgi Abuja.
Masu zafi
Samu kari