Latest
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a Imo ta zargi malamin addinin Islama, Sheikh Ahmed Gumi, da karfafa gwiwar 'yan bindiga da ayyukan su a arewacin Najeriya.
Jami’an ‘Yan Sanda sun cafke mai garkuwa da ‘Yan makaranta a Kaduna. Da hannun wannan mutumi aka sace ‘Yan makarantar gwandu, Bethel da Jami’ar Greenfield.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya shiga jerin manyan jiga-jigan siyasan da suka garzaya birnin Landan domin gaida jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju.
Sanata Ali Ndume, ya goyi bayan ragargazar da sojoji ke yi wa 'yan bindiga, har da masu garkuwa da mutane a yankin arewa maso yammacin kasar, The Guardian ta ru
Ethiopia ta shiga cikin jerin kasashen duniya da Turawa ba su taba yi musu mulkin mallaka ba tun farkonsu. Sojin kasa na yaki tare da Zakuna, giwaye, damisa.
Daya daga cikin wadanda ake zargi da hannu wurin halaka Abdulkareem Na'Allah, dan Sanata Bala Ibn Na'Allah, ya ce yayi amfani da kudin ne ya siya buhunan shinka
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara, ya ce jiharsa ta canza shawararta kan tattaunawa da 'yan bindiga saboda yaudarar gwamnatinsa da suka yi, TheCable tace.
'Yan bindigan jihar Zamfara sun ki karbar kudin fansar da kakakin majalisar jihar Zamfara, Nasir Magarya ya bada domin kubutar da mahaifinsa daga hannunsu. Raho
Laftanal Janar Faruk Yahaya, shugaban dakarun sojin kasa, ya ce duk wani farmaki da aka kai bariki, babu shakka kwamandan barikin zai kama da laifin da aka yi.
Masu zafi
Samu kari