Latest
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya bayyana dalilin hana Nasir El-Rufai mukamin minista, yana zargin aikata rusau da take hakkin jama’a.
Sakataren Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani ya bayyana cewa Amurka ta yi tsammani za ta ci banza ne a lokaci guda ta gama da Iran amma sai ta ga akasin haka.
An samu rarrabuwar kawuna tsakanin shugabannin Iran bayan kisan Khamenei. Masu tsattsauran ra'ayi sun soki matakin Pezeshkian na neman sulhu da ƙasashen Gulf yanzu.
A labarin nan, za a ga jerin mutanen da ake ganin na hannun Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne da ke cikin gwamnatin Najeriya ana damawa da su a yanzu.
Yakin Iran da Isra'ila na jawo rasa rayuwa da dukiyoyi a yankin Gabas ta Tsakiya wanda hakan ya jawo martanin malaman Musulunci da na Kirista a fadin duniya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana matakan tsaro ga ‘yan Najeriya a Gabas ta Tsakiya amid rikicin Iran da Isra'ila, tare da horar da jakadanta a yankin.
Dakarun sojojin Isra'ila sun sanar da cewa sun murkushe wasu muhimman jiragen yaki na kasar Isran da wani jerin hare hare da suka kai birnin Tehran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ja kunnen gwamnatin Amurka da kada ta kuskura ta yi tsaurin idon aika jiragen ruwanta su wuce ta mashigar Hormus.
Amurka ta kashe dala biliyan 5.82 a sa’o’i 100 na farkon yaƙi da Iran. Iran ta lalata radar Amurka ta dala biliyan 1.1 da jiragen F-15E a Qatar da Kuwait.
Masu zafi
Samu kari