Latest
Sojojin ruwan Isra'ila sun kashe manyan kwamandojin IRGC guda 5 a wani otal a Beirut. Jami'an Iran sun fara tserewa daga Lebanon sakamakon barazanar Isra'ila.
Kotun daukaka kara ta kammala sauraron dukkanin bangarorin da ke cikin kararrakin da ke gabanta kan rikicin shugabanci na jam'iyyar PDP mai adawa.
A labarin nan, za a ji cewa mahukunta a kasar Isra'ila sun fara firgita a kan wani hari da Iran ta kai, inda ta ce an y i amfani da haramtaccen makami.
Ana ci gaba da gwabza rikici a yankin Gabas ta Tsakiya. Rikicin ya jawo tashin farashin man fetur a Najeriya. Hazalika magidanta sun fara kokawa kan rikicin.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Usman Muhammad Al-Juzuri ya yi bayani game da muhimman abubuwan da ake so kowane Musulmi ya yi a kwana 10 na karshen Ramadan.
'Yan sandan birnin New York sun kama mutum biyu bayan jefa abubuwa fashewa a kusa da gidan magajin garin New York, Zohran Mamdani yayin zanga zanga
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da masu barnatar da dukiyar kasa, ICPC ta fara bin diddigin wasu kadarori a kasar waje da aka ce na da alaka da El-Rufa'i.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya tabbatar da tattaunawa da shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian inda ya ce yana so a daina kai hari Gabas ta Tsakiya.
Gwamnatin Isra'ila ta sanar da mutuwar biyu daga cikin sojojinta a wani hari da aka kai musu a kasar Lebanon. Isra'ila ta shiga Lebanon ne bayan fara yaki da Iran.
Masu zafi
Samu kari