Latest
Gabas ta Tsakiya: Ana fargabar kasar Iran na iya kai hari Camp Lemonnier, wanda shi ne kaɗai babban sansanin sojin Amurka na din-din-din a nahiyar Afrika.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya tattauna da shugabannin Rasha da Pakistan. Ya gindaya sharuddan Iran kan kawo karshen yaki da Amurka da Isra'ila.
Tsohon daraktan leken asiri na Faransa, Alain Juillet, ya ce makaman Iran sun kara samun daidaito fuye da baya, lamarin da ya sa take lalata muhimman kaya. Amurka.
Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta tabbatar da mutuwar mutum shida da raunaka wasu sama da 20 a hare-haren da Iran ta kai kasar ta Gabas ta Tsakiya.
Iran ta kai hare-hare kan dakarun sojojin Amurka a kasar Kuwait bayan fara yakin da ya barke a ranar, 28 ga watan Fabrairun 2026. Sojoji sun shiga mawuyacin hali.
Hedkwatar rundunar sojojin Iran ta sanar da kawo karshen kai hare-haren ramuwar gayya a yakin Amurka da Isra'ila, za a fara kai hare hare ba kakkautawa.
Tsohon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), Samson Ayokunle, ya ragargaji manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ana talaucewa.
Dakarun ruwa na rundunar IRGC sun kai farmaki kan wasu jiragen ruwa na Isra'ila. Sun bayyana cewa sun kai farmakin ne bayan sun yi biris da gargadin da aka yi musu.
Ministan wasanni a Iran ya bayyana cewa kasar ba za ta shiga gasar cin kofin duniya ta 2026 ba sakamakon hare-haren da Amurka da Isra'ila suke kai wa.
Masu zafi
Samu kari