Latest
Wasu mambobin jam’iyyar PDP a Jihar Kano na bangaren Shehu Sagagi su na hannun ‘yan sanda bayan sun lalata taron shugabannin dayan bangaren jam’iyyar da aka yi
Umaru Yar’Adua ya rasu ne a rana irin ta yau a Mayun shekarar 2010. Goodluck Jonathan ya rubuta sakon ta’aziyya a Facebook, yana tunawa da tsohon mai gidansa.
Jami’in ‘yan sanda dauke da makamai a ranar Alhamis, 5 ga watan Mayu, sun karbe sakatariyar jam’iyyar PDP ta jihar Abia dake kan titin Finbars dake Umuahia.
Wani Magidanci ya gurfana a gaban Kotu bisa tuhumar cin mututuncin matarsa da kuma yi mata barazanar kasheta saboda ta cika yawan amfani da kayan Make-Up .
Jami'an tsaro sun sheke a kalla 'yan bindiga guda goma yayin da suka yi yunkurin tarwatsa shagalin bikin sallar karama a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Nan da kwanaki kadan za a ji Gwamnatin jihar Edo za ta sa kafar wando daya da mabarata. Gwamnan Godwin Obaseki ya ci burin hana bara a kan titi, a koma gona.
Wata budurwa mai shekaru kusan 30, mai suna Ugochi Nworie ta rasa rayuwarta sanadiyyar hadaka wurin yi ma ta fyade a wani Otel cikin Abakaliki, jihar Ebonyi.
An samu wasu kungiyoyi masu zaman kansu da suka tarawa Babagana Umara Zulum kyautar N50m. Wadannan kungiyoyi su na jin dadin aikin da ya ke yi a jihar Borno.
An kusa birne wani dattijo mazaunin Shanghai da ransa, bayan an yi zaton ya mutu, inda aka kai shi ma'adanar gawawwakin a likkafini a babban birnin da korona.
Masu zafi
Samu kari