Latest
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce jami'an tsaro su sakarwa dajika bama-bamai domin ganin bayan 'yan bindiga. Ya ce ko za a yi barna, gara a tada su.
‘Yan kwanaki suka rage, babu tabbacin APC za ta shirya zaben shugabanninta na kasa. Wasu masu rike da madafan iko su na kokarin ganin an yi watsi da zaben.
Marigayi Bashir O. Tofa ya na cikin wadanda suka nemi su takawa Gwamna Ganduje burki kan raba masarauta da yake ganin cewa dadaddiyar tarihi ce a kasar Kano.
'Yan sanda sun sheke mutum 1 yayin da 'yan daba suka yi yunkurin kone fadar babban basarake Eze Imo. Wasu daga 'yan daban sun sere daji da miyagun raunika.
Haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, ta haramta cin naman shanun Fulani a yankin kudu maso gabashin Najeriya, Vanguard ta ruwaito. IPOB, c
Wni jigin jam'iyyar APC ya bayyana yadda yake jin dadin ayyukan da Mai Mala Buni na jihar Yobe yake yiwa jam'iyyar APC a yanzu. Ya kuma mika shawarwari kan haka
Rahoton da muke samu daga jihar Filato dake arewa ta tsakiya a Najeriya ya tabbatar da cewa an yi awon gaba da wata mai shirin zama Amarya awanni kafin aure.
Bello Turji, gagararren dan bindigan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya sako mutane 52 wadanda suka dade a hannunsa, wata majiya ta tabbatar wa da Daily Trust.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kaduna ta ce shugabancin ba na mashiririta kuma marasa aikin yi bane face wallafa a kafafen sada zumunta,a martanin ta ga Shehu Sani.
Masu zafi
Samu kari