Latest
Muhammad Sunusi II, shugaban kungiyar Tijjaniyya ta kasa, ya shawarci duk wani dan kasar da shekarunsa su ka kai ya tanadi katin zabensa kafin shekarar 2023.
Wani tsoho mai shekaru 76, Osagie Robert ya shiga hannun jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA a jihar Edo. Tsohon wanda yafi shahara.
Sojojin Najeriya, sun kaure da masu hakar ma'adinai a wani yankin jihar Katsina yayin da aka tono wani katon gwal da kudinsa yakai akalla Naira miliyan 70.
Akalla jami'an rundunar yan sandan ƙasar nan uku sun rasa rayukan su, yayin da motar su dake zuba gudu a titi ta yi hatsari a babban birnin tarayya, Abuja.
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce an sako dalibai 30 da malami daya na kwalejin gwamnatin tarayya (FGC) Birnin Yawuri wadanda ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su.
Mukaddashin kwamandan rundunar soji ta 7 dake Maiduguri, ya bayyana irin taimako da goyon baya da gwamna Babagana Zulum ya yi wa sojoji ba tare da sun nema ba.
AFCON 2021 - kungiyar kwallon kafa ta ƙasar Kamaru, ta samu nasara kan takwararta ta ƙasar Burkina Faso a wasan farko na rukunin A da aka fafata yau Lahadi.
Yayin da ake fuskantar zaben 2023 na shugaban kasa, 'yan siyasa da dama suna bayyana ra'ayoyinsu kan wanda ya dace ya gaji shugaban kasa Buhari na Najeriya.
Mutuwa rigar kowa, wata siyar sarki ta riga mu gidan gaskiya jim kadan bayan rasuwar mahaifinsa wanda yake sarkin Ogbomosho a jihar Kwara. Fatan Allah ya jikant
Masu zafi
Samu kari