Latest
Wani dattijo kuma manomi a Katsina ya cire rufin gidansa domin ya siyar yayin da yake tattara kudaden da zai biya fansar babban dansa da yan bindiga suka tsare.
Wani Akeem Ogunnubi mai shekaru 42 ya bayyana yadda ya yi garkuwa da wani dan kasuwa a Sabo mai suna Bola cikin ranakun karshen mako, Vanguard ta ruwaito. Kwami
Shahararrun mutane takwas suka rasu daga karshen shekarar bara ta 2021 zuwa cikin makon nan. Bashir Tofa, Sani Dangote, Ahmad BUK duk sun rasu a bara zuwa bana.
Kungiyar MURIC ta bukaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi gyara a kan hutun da ta ke bayarwa, ta mayar da daya ga watan Muharram na shekarar musulunci a matsay
Kwamishinan labaran jihar Zamfara, Ibrahim Dosara ya daura alhakin hare-haren da yan bindiga suka kai na baya-bayan nan akan masu yiwa 'yan bindiga leken asiri.
Kano - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura tawaga ta musamman jihar Kano domin ta'aziyyar rashin Shehin Malamin addini, Dr Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba.
Matawalle ce zai yi kokarinsa domin ganin cewa an mayar da duka wadanda suka gudu daga kauyukan da yan bindiga suka kai hari zuwa garuruwansu nan da mako guda.
Hankula sun tashi bayan an tsinci gawar wata mazauniyar yankin Congo Russia, a karamar hukumar Jos ta arewa da ke jihar Filato babu idanu da wasu sassa na jiki.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya yi martani a kan sabbin hare-haren da yan bindiga suka kai jihar inda ya bayyana cewar za a tura manyan jiragen yaki jihar.
Masu zafi
Samu kari