Latest
Wata babbar kotu a Kano a ranar Litinin ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai shekaru 19 Ibrahim Khalil, bisa samunsa da laifin yin garkuw
Hadimin gwamnan Ekiti. Kayide Fayemi, wnada ke ba shi shawara kan harkokin kwadugo ya aje aikinsa, ya kuma sayi Fom domin tsayawa takarar ɗan majalisar wakilai.
Adadin masu neman takara kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC na kara yawaita duk da tsadar farashin kudin Fam din jam'iyyar.
Wani mutumi 'dan Afirka ya saida gida daya tilo daya mallaka don samun damar zuwa kasa mai tsarki yayi Umara a watan Ramadanan wannan shekarar nan da hajji.
Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ake zargi da sace dalibarsa, Hanifa Abubakar, da kuma ya halaka ta, ya sake musanta batun masaniya kan mutuwar yarinyar.
An haramta wa mazan Saudi auren daga auren matan Pakistan, Bangladesh, Chadi da Burma. An sanar da hakan ne don hana mazan Saudi karfin guiwar auren mata waje.
Wasu yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wani mai sarautar gargajiya, wani mutum dan shekara 50 da wani mai matsakaicin shekaru misalin
Inuwa Waya zai yaki Nasiru Yusuf Gawuna wajen samun takarar Gwamna a Kano a karkashin jam’iyyar APC. Waya ya ce sam ba zai fasa yin takara a zaben na 2023 ba.
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar Gwamnan CBN, Godwin Emefiele na hana INEC da Babban Lauyan Tarayya Abubakar Malami hana shi taka
Masu zafi
Samu kari