Latest
Sifeta Janar da rundunar yan sandan ƙasar nan tare da Hafsan rundunar sojijin ƙasa suna kan hanyar xuwa duba wurin da yan bindiga suka ɗana a bin fashewa Jiya.
An saka labule tsakanin manyan yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewacin kasar domin fitar da dan takarar yarjejeniya.
Babban mashiryin Fim a masana'antar shirya fina- finan Hausa, Bashir Maishadda, da amaryarsa jaruma Hassana Muhammad, sun nufi Dubai domin yawon shakatawa.
‘Yan siyasar sun kuma yi kira ga gwamnati da ta kara maida hankali wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan kasar, musamman a irin wannan lokaci..
Bayan harin da yan bindiga suka kai kan jirgin sama a hanyar Kaduna zuwa Abuja, gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewar an rasa rayuka a harin na jiya.
A cewar Lai Mohammed, gwamnatin tarayya ta yi kokari matuka wajen tabbatar da tsaro ta hanyar inganta sufurin jiragen kasa a fadin kasar nan tun hawa mulkinsu.
Bayan tabbatar da kudirinsa na neman kujera lamba ɗaya a Najeriya, gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya sha alwashin aje makamansa ya koma gefe bisa sharaɗi guda ɗaya.
Jihar Legas - Da alamun shugaba Muhammadu Buhari zai halarci wasan kwallon hayewa gasar kwallon duniya na Qatar 2022 da za'a buga tsakanin Najeriya da Ghana.
Legas - Hukumar sufurin jiragen kasa a Najeriya watau NRC ta sanar da dakatar da sufurin fasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna har sai lokacin da hali yayi
Masu zafi
Samu kari