Latest
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta shirya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai a gaban kotu kan wasu tuhume-tuhume.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai wani artabu a sansanin tantirin jagoran 'yan bindiga, Bello Turji. Sojojin sun samu gagarumar nasara a farmakin da suka kai.
A labarin nan, za a ji cewa wata kotun tarayya a Abuja ta yankewa tsohon Akanta Janar, Chukwunyere daurin shekaru 72 a gidan yari bayan kama shi da laifi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya fara tattauna da kasar Iran don samun mafita a yakin da ake yi. Iran ta yi martani kan wannan ikirarin.
Shugaba Donald Trump ya ba da umarnin dakatar da hare-hare kan matatun makamashin Iran na tsawon kwanaki biyar bayan samun "ingantacciyar tattaunawa" da Tehran.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya fadi alkawarin da Faransa ta yi wa kasar nan a kan tsaro bayan ya dawo daga kasar waje.
Hukumar kula da sufurin ruwa ta kasa (NIWA) ta yi martani kan rahotannin da ke cewa wasu 'yan bindiga sun nutse a cikin kogi a Sokoto bayan jirginsu ya yi hatsari.
Gwamnatin Iran ta fitar da wani bidiyo da ke nuna wani rumbun ajiyar makamai a karkashin kasa. An tanadi makamai masu linzami a karkashin kasa a Tehran.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayar sahihin bayani game da rashin ganin Gwamna Abba Kabir Yusuf a hawan Nasarawa da aka yi a Kano.
Masu zafi
Samu kari