Latest
Gwamnatin Tarayya ta nada Aminu Umar-Sadiq a matsayin sabon Shugaban NSIA, Uche Orji ya bar Nigeria Sovereign Investment Authority (NSIA) bayan cikar wa'adinsa.
Za ku ji yadda Ake ta Surutu Yayin da Manyan Na-kusa da Buhari Suka Tashi da Lambobin Girma. A jerin akwai masu taya Muhammadu Buhari aiki a fadar Aso Villa.
Wani rahoton Daily Sun ya ce, mamba a majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ovia a jihar Edo, Hon Denis Idahosa ya tada wani batu mai ban mamaki a ranar Lahadi
Jam'iyyar APC ta sake shiga tsilla-tsilla yayin da dubbannin mambobinta a jihar Kogi suka tattara kayansu zuwa jam'iyyar PDP, sun ce jam'iyyar ta basu kunya.
Jirgin mata na yaƙin neman zaben shugaban ƙasa na APC ya bar baya da ƙura a Kannywood, Rahama Sadau da Mansurah Isah sun yi kace-nace kan sunayen da suka fita.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, jerangiyar sunayen da ke yawo a gidajen labaran yanar gizo a kwanakin na wadanda gwamnati za ta karrama na bogi ne tabbas.
Shugabannin kungiyar ITU sun taru a kasar Romaniya tun a makon jiya, ana ta taro. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya jagoranci Najeriya ta bada tazara mai yawa.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace Bola Ahmed Tinubu, mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar APC ba ya bukatar sai ya gamsar da mutane cewa yana nan a raye.
A ci gaba da kokarin ganin ya zarce zango na biyu, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya samu gagarumin goyon baya yayin wasu 'yayan APC suka sauya sheka.
Masu zafi
Samu kari