Latest
Aniagwu, mai magana da yawun majalisar yakin neman zaben shugaban kasa a inuwar PDP yace babu dan takarar da ke da kyakkywar shirin gyara Najeriya kamar Atiku
Mayakan ta’addanci na ISWAP sun halaka mayaka takwas na kungiyar ta’addancin Boko Haram a wata arangama da suka yi a Borno inda aka kashe ‘yan Boko Haram 8.
Wani mummunan al'amari ya afku a Amutenyi, da ke Obollo-Afor, karamar hukumar Udenu ta jihar Enugu a ranar Asabar inda uwa yaranta biyu da kannenta 2 suka mutu.
Sakataren kwamitin mutum bakwai na shugaban ma’aikatan tsaro, Farfesa Usman Yusuf, ya bayyana yadda suka shawo kan Boko Haram suka saki fasinjojin jirgin kasa.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya umarci shugabannin kananan hukumomi, mataimaka, Sakatarori da Kansiloli su sauka daga nuƙamansu bis akarewar wa'adi.
Mataimakin sakataren labaran jam’iyyar APC na kasa, Murtala Ajaka, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya saita 'yan majalisarsa kan takarar Tinubu.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Patakwal, babban birnin jihar Ribas ta yanke hukuncin soke zaɓem fidda gwanin yan takarar majalisar jiha 12 kan saba dokar zaɓe.
Sanatar PDP ta gano matsaloli a cikin kasafin kudin shekarar 2023, tace akwai sauran aiki, irinsu Hon. Nkeiruka Onyejeocha (APC, Abia) suna da wannan ra’ayi.
A ci gaba da shirin fara tallata yan takararta, jam'iyyar APC ta shirya tsaf na buɗe babin yakin neman zaɓe, zata fara da kaddamar da jirgin mata masu kamfe.
Masu zafi
Samu kari