Latest
Jam'iyyar PDP ta ce ministan Abuja Nyesom Wike ba zai koma APC na dindindin ba, tana mai cewa yana cikin gwamnatin APC ne a matsayin “aro” kawai.
Gwamnatin tarayya ta sanar da batun gano wasu ma'adanai masu daraja a duniya a jihar Kaduna, ta ce hakan ya biyo bayan matakan da ta dauka a baya.
Wata kotu a jihar Ondo ta yanke wa Uche Onu, Ekene Okorie da Celestine Eze hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan same su da laifin fashi da makami.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, ya bayyana rashin jin dadinsa kan gazawar da Najeriya ta yi na samun gurbin zuwa gasar cin kofin duniya.
Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce Amurka ba ta bukaci Isra’ila ta janye sojojinta daga kudancin Lebanon ba yayin da ake maganar yarjejeniya da Iran.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a Majalisar Dattawa, Sanata Garba Musa Maidoki, ya yi zargin cewa jam'iyyar APC ta ci amanarsu kan zaben fitar da gwani.
Majalisar dattawa ta yi bakin fuska da aka bai wa sanatoci hudu da suka samu nasara a zaben cike gurbi rantsuwar kama aiki a hukumance ranar Laraba.
Kwamitin bincike mai zaman kansa na Majalisar Dinkin Duniya ya zargi Isra’ila da ci gaba da kai hare-haren da ke jawo mutuwar yara Falasdinawa a Gaza.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Masu zafi
Samu kari