Latest
Ministar kudin Najeriya, Hajiya Zainab Ahmed Shamsuna, ta yi kira ga yan Najeriya sai dai suyi hakuri su cigaba da shan wahalar karancin Naira kamar yadda.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya ce sam ba Tinubu bane Allah ya zaba don ya gaji Buhari a wannan zaben, kawai dai an yi karfa-karfa ne aka bashi.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta gargadi masu zabe da su ba cancanta fifiko yayin zabar yan takarar da za su shugabance su maimakon bin jam’iyyun siyasa.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Theodore Orji, ya ce yana nan da ransa bai mutu ba sabanin jita-jitan da wasu ke yadawa. Ya ce masu yada abun za su mutu su bar shi.
Ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya bayyana abinda yake ƙalubalanta a kotu game da zaɓen Bola Tinubu
Labari da muke samu ya nuna cewa mummunar gobara ta tashi a shahararriyar kasuwar nan ta siyar da kayan abinci ta Singer da ke jihar Kano da tsakar daren jiya.
Hadimin dan takarar shugaban kasa a PDP ya bayyana yadda gwamnan jiahr Ribas ya yaudari abokan cakwakiyarsa a fannin da ya shafi siyasa a kasar nan a zabe.
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana adadin yawan mutanen da suka rasa ransu da waɗanda suka samu raunika a girgizar ƙasae da ta auku.
A ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta ayyana goyon bayanta ga Gwamna David Umahi a matsayin shugaban majalisar dattawa mai kamawa.
Masu zafi
Samu kari