Latest
Gwamnan jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya shirya sanya ƙafar wando ɗaya ga duk bankin da ya ƙi karɓar tsofaffin kuɗi. Yace mutane su cigaba da amfani da kuɗin.
Nasir El-Rufai ya fito da ‘Dan takaran Shugaban Majalisa a Jam'iyyar APC. El-Rufai zai dage wajen ganin ‘Dan majalisar Zariya ya samu mukami na hudu a kasar
Shugabannin Jam’iyyar All Progressives Congress a Garin Donga, za su ladabtar da Emmanuel Bwacha. A halin yanzu 'yan kwanaki suka rage a shirya zaben Gwamnoni.
Godwin Emefiele ya kitsa manakisa domin a karbe Legas daga hannun Jam’iyyar APC. Gwamnan babban banki ya shirya yadda LP za ta lashe zaben Gwamnan Legas a 2023
Jam'iyyar APC mai mulki ta ja kunnen al'ummar jihar Ogun kan zaban yan takarar gwamna da ke da ayar tambaya a tushen arzikinsu a zaben ranar 18 ga watan Maris.
Rahotanni sun nuna cewa zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu na shirin kafa gwamnatin hadin kai tare da ba kudu maso gabas shugaban majalisar dattawa.
Idris Wase, mataimakin kakakin majalisa mai ci a yanzu da Ben Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilai na cikin masu neman kujerar kakakin majalisar wakilai.
Sanata mai wakiltar Kaduna Central kuma dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar, Uba Sani, ya ce bai damu da goyon bayan da wasu jam'iyyu suka bawa PDP ba
Rahotanni sun kawo cewa har yanzu an gaza binne gawar marigayi Sanata Joseph Wayas, Shugaban Majalisar Dattawa a jamhuriyya ta biyu, wanda ya mutu a Landan.
Masu zafi
Samu kari