Latest
Fitaccen mawakin Najeriya, Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable ya burge masayansa yayin wani wasa da ya yi a Fatakwal a tsakiyar rafi a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace ba gudu ba ja da baya duk zagin masu zagi da hantarar masu hantara ba zai sa ya sauya aniyarsa ba a zaben shugaban kasa.
Wani gagrumin hatsarin mota ya ritsa da rayuka 18 inda suka kone kurmus har ba a iya ganesu a kauyen Nabardo dake jihar Bauci a yammacin Laraba wurin karfe 5.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan wasu mutane biyu tare da jikkata wasu uku da jami'inta ya yi a ranar Lahadi, 1 ga watan Janairun 2023.
Wani matashi ya baiwa jama'a matukar mamaki bayan ya siya zoben N2.2 miliyan na neman aurenta kuma ya dire gefe yace ai dole ta biya shi wani bangaren kudin.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya gwada gwanintarsa a fagen rawa duk cikin murnar da yayi ganin jama’ar sa a Kano.
Wata kotun Abuja ta bayyana korar batun da ke neman a tsige shugaban INEC tare da bincikarsa. Kotu ta ce babu batun tsige Mahmud balle kuma wani bincikarsa.
Tsohon shugaban amintattun PDP, Sanata Walid Jibrin yace ko daya daga cikin mambobin tawagar G5 da ta kunshi gwamnoni 5 ba zai sauya sheka zuwa wani wuri ba.
'Yan bindiga sun tare a wani dajin jihar Bauchi, inda suke sace mutane suna yin karbar kudin fansa. An kuma kama wasu da ake zargi da yin garkuwa da mutum hudu.
Masu zafi
Samu kari