Latest
Yayin da manufar CBN na sauya fasalin Naira ke ci gaba da jefa mutane a wani yanayi, an gano wani mutum a wani bidiyo da ya yadu yana wanka a gaban wani banki.
Jam'iyyar APC ta samu gagarumin koma baya inda tayi rashin wasu manyan ƙusoshin ta a jihar Bauchi, bayan da suka koma jam'iyya mai mulki a jihar watau PDP.
Wasu gwamnonin Najeriya sun maka Gwamnatin tarayya a gaban kotun koli kan wa’adin da ta dina na daina amfani da tsofaffin takardun N200, N500 da N1000 a kasar.
Za a ji matsayar duka 'yan takaran shugaban kasa a zaben 2023 bayan Bankin CBN da goyon bayan gwamnatin tarayya ya fito da sababbin N200, N500 da kuma N1000.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kwara ta dakatar da Alh. Mustapha Salman Isowo, sakatarenta kan zarginsa da karkatar da kudade da anti-party.
Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmed, ya zargi Buhari da yunkurin kayar da jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da canza fasalin wasu Naira.
Gwamna Abiodun na jihar Ogun yayi barazanar rufe bankunan da basu karbar tsaffin kudi a jiharsa, yace ba zai yiwu babu sabbin kudin ba kuma a dena karbar tsaffi
Mustapha Audu wanda shi ne Kakakin kwamitin yakin neman zaben APC a Arewa maso tsakiya, ya soki tsare-tsaren Gwamnatin Muhammadu Buhari na tattalin arziki.
Gwamna Dave Umahi na jihar Imo ya bayyana cewa gina gadar Neja ta biyu da Shugaba Muhammadu Buhari yayi zai sa yan kabilar Ibo su zabi Bola Tinubu da APC a 2023
Masu zafi
Samu kari