Latest
Cikin Wani Yanayi na Bugun Kirji, Budurwa: "Na Maida Mahaifin sa Mijina" Budurwa Tayi Kuri Ga Tsohon Saurayin ta Bayan Sun Rabu Dashi Ta Sace Zuciyar Tsohon sa
Bankin Duniya a ranar Litinin ta amince da ba wa Najeriya karin bashin kudade har $500m, wannan shi ne karo na biyu da Tinubu ya karba tun bayan rantsar da shi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu kyakkyawar tarba bayan ya dawo gida Najeriya daga birnin Landan. Mangan ƙusoshin gwamnati sun je tarbarsa a jihar Legas.
Sabuwar gwamnatin jihar Zamfara ta ce ko alama ba zata bi sawun tsohuwar gwamnatin Matawalle wajen jawo yan bindiga da tattaunawa neman zaman lafiya da su ba.
Wata mummunar gobara ta tashi a gidan shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC), Joe Ajaero, a jihar Legas. Gobarar ta ƙone komai ƙurmus a gidan bayan tashinta.
Hotunan wata ƴar Najeriya dattijuwa mai kama da budurwa sun yaɗu sosai a manhajar TikTok. Masu amfani da yanar gizo sun yaba sosai da kyawun da t ke da shi.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shugaban Najeriya ya gana da tsohon shugaban ƙasa wanda ya miƙa masa mulki, Muhammadu Buhari, a birnin Landan na ƙasar Burtaniya.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta taya daukacin Musulmai murnar zagayowar bikin babbar sallah, kungiyar ta bukaci addu'o'i don samun zaman lafiya a kasar.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shugabancin Najeriya shi ne kalubale mafi tsanani a rayuwarsa. Ya bayyana hakan ne a cikin sakon taya.
Masu zafi
Samu kari