Latest
Ccocin Abuja ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa faston cocinsa ya bayyana a gaban jama'a rike da mugum makami AK-47. 'Yan sanda sun kama faston da dan sanda.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya jaddada wa yan Najeriya cewa yana tare da Bola Tinubu 100% kuma duk wanda ya gaya masu sabanin haka karya ya ke.
Yayin da ake fama da rashin tsabar kudi saboda sabon tsarin CBN, wata matashiya yar Najeriya ta rike lambar akant dinta a hannu yayin da suke shagalin biki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana kwarin gwiwar cewa, ba ta da shirin dage zaben 2023 da ke tafe nan ba da jimawa ba a watan nan da watan. Ta yi bayani.
Tsohon karamin ministan ayyuka a Najeriya kuma shugaban SWAGA dake kudu maso yamma, Adeyeye, ya caccaki gwamnan CBN kan tsarin sauya fasalin takardun naira.
Wata matashiya wacce ta yi karfin halin yiwa wani saurayi tayin soyayyarta ta bayyana yadda ya bada mata kasa a idanu. Ta sha alwashin ba ita ba kara yin haka.
Yanzu muke samun labarin yadda Allah ya dauke wani fitaccen basaraken da ya shekara 77 yana bauta a masarautar Alaafin na Oyo rasuwa. An fadi tarihinsa kadan.
A cewar hukumar zabe ta INEC, ba za a yi zabe ba a wasu rumfunan zabe 240 da ta bayyana sunayensu a cikin wata sanarwa da ta fitar. Mun tattaro muku sunayensu.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa a Najeriya, tsohon shugaban hukumar NHISA, Farfesa Usman Yusuf ya ce mutanen Katsina ba za su zabi Bola Tinubu ba.
Masu zafi
Samu kari