Latest
Ko da an yi canjin takardun kudi daf da zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu ya ce ya sa ran zai yi nasara a zaben 25 ga watan Fabrairu duk da kalubale da ya fuskanta.
Hedikwatar tsaro ta umarci duk sojan da yake gaban sababbin Hafoshi ya ajiye aikinsa. Nadin sababbin Hafsu ya jawo Janarori za su bar aiki cikin kwanaki kadan.
Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bar Daura. Malam Garba Shehu ya nuna cewa a yanzu dai Muhammadu Buhari bai cika alkwarinsa na zama a garin Daura ba.
Wata matashiyar yar Najeriya da ke zaune a Lagas ta nuna katafaren gidanta da darajarsa ya kai naira miliyan 250 sannan ta ce tana son komai game da ginin.
Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Edo ta yabawa shugaban kasa, Bola Tinubu kan matakan da ya dauka na cire tallafin mai wanda hakan zai inganta tattalin arziki.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Ned Nwoko ya wallafa hotunan Sallah da matarsa 'yar Morocco mai suna Laila, Ned shi ne mijin 'yar fim din nan Regina Daniels.
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu kan zargin neman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya daina binciken Godwin Emefiele da sauran yan majalisarsa.
Gwamnatin jihar Osun ta yi zargin cewa Gwamna Ademola Adeleke ya tsallake rijiya da baya a wajen wasu da ke yunkurin kashe shi a filin sallar idi na Osogbo.
Masu zafi
Samu kari