Latest
Ilahirin ahalin jami'ar ABU sun shiga jimami yayin da wani dalibin likitanci na ajin karshe ya kwanta dama. An bayyana irin tasirinsa da kuma irin kokarinsa.
'Yan Najeriya sun shiga mamakin yadda Bola Tinubu na Najeriya ke wasa da jikokinsa a wani yanayi mai daukar hankali. Sun bayyana martani mai daukar hankali.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Legas a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuli, zuwa Abuja, bayan shafe kwanaki 4 yana hutun babbar sallar Idi a Legas
Wani sabon mummunan rikicin ƙabilanci ya sake ɓarkewa a jihar Taraba, inda rayukan mutum 50 suka salwanta. Rikcin ya barke ne a tsakanin Karimjos da Wurkuns.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Osun, ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum biyu. Hatsarin motan dai ya auku ne kan titin hanyar Ife-Ondo.
Gwamnan jihar Abia Alex Otti ya bayyana cewa rashin ganin hotunan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a wasu ofishoshin gidan gwamnati baya da alaka da siyasa.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta wallafa wani faifan bidiyo inda aka gano tana aikin wahala a gidansu saurayina don neman gindin zama, ta ce dole gidan su aure ta.
An shiga jimami a cocin The Evening Church da ke a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom, bayan mutuwar babban Faston cocin, Runcie Mike, wanda ya mutu ranar Asabar.
Matashi dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa ya rabu da sabuwar budurwarsa. Ya ce sam bata kware a harkar rubutu ba wanda shine abun da ya fi bata masa rai.
Masu zafi
Samu kari