Latest
Wani Basaraken kasar Mexico mai suna Victor Hugo Sosa daga kauyen Pedro Humelula ya auri kada wacce aka yi wa ado da rigar amare tare da kulla alakar aure.
A ranar Alhamis, 29 ga watan Yuni, gwamnatin jihar Edo ta sanar da cewar za ta karrama Aminat Yusuf, dalibar da kafa tarihin da ba'a taba ba a jami'ar LASU.
Gamayyar kungiyar shugabannin jihar Ribas sun yi kira ga shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya duba yiwuwar nada Sanata Magnus Abe a matsayin minista.
Ba rade-radi bane, tabbas akwai wasu birane dake karkashin kasa a duniya. Wasu daga cikin biranen nan sun kasance karni aru-aru kuma har a halin yanzu ana al.
Gwamnan Katsina ya na cikin masu ra’ayin cewa yawan yankin Arewa na cikin matsala. Dikko Radda ya ce son kai, rashin hadin-kai da sanin darajar manya ne sila.
Wani babban Malamin addinin Musulunci, Ustaz Abdul-Lateef Adekilekun, ya ce kashe wanda ya yi ɓatanci ga Manzon Allah SAW ba musulunci bane, akwai doka da oda.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda Bola Ahmad Tinubu, shugaban Najeriya ya kai ziyara ga Oba na Legas a fadarsa. Wannan na zuwa a zamansa da yake a Legas.
Fadar Sarkin Musulmi ta fitar da sanarwar da ke bayyana akalla kudaden da za a ba mace a matsayin sadaki a lokacin da aure ya tashi. An bayyana adadin kudin.
Elon Musk ya bayyana adadin rubutun da 'yan Twitter za su ke gani a kowacce rana, sabanin yadda aka saba ganin rubutun yadda yake ba tare da wata matsala ba.
Masu zafi
Samu kari