Latest
Wasu miyagun ƴan bindiga masu ɗumbin yawa sun kai hari garin Maidabino a ƙaramar hukumar Ɗanmusa a jihar Katsina, sun hallaka mutane 7 tare da sace 50.
Hukumar EFCC ta zargi tsohon shugaban babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele da rashin gaskiya wurin bayar da kwangiloli daga cibiyar kudin kasar nan.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Mr. Olatunji Bello a matsayin sabon babban jami'in hukumar FCCPC na ƙasa, ya masa fatan alheri.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, ya yi magana kan matsalar rashin tsaron da ta addabi yankin Arewa maso Yamma na Najeriya.
Gwamnatin jihar Neja ta tabbatar da cewa mutum 2 ƴan uwan juna sun rasa rayuwarsu sakamakon haɗarin jirgin ruwan da ya rutsa da su a ranar Alhamis da ta wuce.
Wasu takardu da aka gani sun nuna cewa gwamnatin tarayya a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ta ciyo bashin N30tr ba a CBN.
Babbar kotun jihar Kano, a ranar Litinin, ta ɗage zaman sauraron ƙarar da ake nemi hana Aminu Ado Bayero da sarakuna 4 bayyana kansu a matsayin sarakuna.
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya fara aiki tare da ba da tabbacin cewa a shirye ya ke ya inganta tsaro na rayuka da dukiyoyi.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wata mata mai safarar makamai ga 'yan ta'adda a jihar Katsina. An cafke ta ne dauke da alburusai a cikin jaka.
Masu zafi
Samu kari