Latest
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf zai kammala ayyukan da Rabi'u Musa Kwankwaso ya fara amma Ganduje ya yi watsi da su a lokacin da yake gwamna.
Majalisar Dattawa ta ankarar da yan kasar nan cewa an shigo da wani nau'in gurbataccen man fetur da kuma dizel cikin kasar nan wanda zai iya jawo matsaloli.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta barranta kanta da Rabiu Kwankwaso kan zargin rubuta wata takarda ga ƴan Majalisunta kan rigimar sarauta domin caccakar Bola Tinubu.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta nuna damuwa kan abin da ta kira shirim da wasu gurbatattu ke yi na yin zanga-zanga.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayar da umarnin dakatar da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin kungiyoyin fararen hula, Emmanuel Adebisi.
Farfesa Umar Labdo ya ce Rabiu Musa Kwankwaso ya nada Muhammadu Sanusi II ne tun 2014 saboda gabar siyasa da kuma neman batawa Goodluck Jonathan rai.
Gwamnan jihar Benuwai, Rabaran Hyacinth Alia ya sanar da sa dokar zaman gida a ƙaramar hukumar Ukum da kewaye biyo bayan ɓarkewar zanga-zanga a yankin.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar babban ɗan tsohon gwamnan jihar Oyo, Cif Kolapo Ishola mai suna Kunle Kolapo a yau Laraba 3 ga watan Yulin 2024.
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi karin haske kan tattaunawa da ya yi da gwamnonin kudu, ya ce ba su yi magana kan sake Nnamdi Kanu ba.
Masu zafi
Samu kari