Latest
An sake shiga matsala a Najeriya yayin da tushen wutar lantarkin kasar ya rushe a daidai lokacin da ake cikin damina. An bayyana yadda wutar kasar ta samu matsala.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya shawarci Musulmai kan ba da Zakka ga mabukata da marasa karfi inda ya ce hakan zai rage talauci a tsakanin al'umma.
Yayin da rahoton yarjejeniyar Samoa ya bayyana, Gwamanti Tarayya ta shirya daukar mataki kan jaridar Daily Trust game da rahotannin bata mata suna da take yaɗawa.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta ce jami'anta sun samu nasarar hallaka wani mai garkuwa da mutane a jihar. 'Yan sandan sun kuma cafke takwarorinsa guda uku.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomole ya yi tsokaci kan zaben jinsi Edo da ake shirin gudanarwa a watan Satumba inda ya ce za su lashe zaben jihar.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta kada kuri'ar amincewa da gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani. An kada kuri'ar ne a wajen taro wanda El-Rufai ya ki halarta.
Kungiyar Muslim Media Practitioners of Nigeria (MMPN) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da sauran jihohi su sanya 1 ga watan Muharram a matsayin ranar hutu.
Darajar Naira ta farfado a kasuwa bayan kwashe kwanaki uku tana faduwa a kasuwa. A ranar 5 ga watan Yuli, darajar Naira ta kasu a kasuwannin 'yan canji.
Sanata Godswill Akpabio da Rt. Hon. Tajuddeen Abbas sun shekara su na rikon Majalisa. Mun kawo abubuwan da suka faru a Majalisa cikin shekara a zamanin Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari