Latest
Shugaban jam'iyyar na kasa, Dr. Major Agbo ne ya barranta NNPP da wasikar ta cikin sanarwar da ya fitar ranar Alhamis a Abuja, inda ya ce matsalar ta cikin gida ce.
Farfesa Umar Labdo ya yi yi magana kan dambarwar sarautar Kano inda ya ba masu rigimar shawara game da shawo kan matsalar ba tare da hannun 'yan siyasa ba.
Gwamnatin jihar Kogi ta kara wa'adin shugabannin riko na kananan hukumomi 21 da ke jihar zuwa watanni shida wadanda suke shirin sauka nan da kwanaki uku.
Wasu fusatattun matasa sun kori wakilin sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi II daga karamar hukumar Karaye inda su ka fasa gilashin motar tawagar wakilin.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a zuba hannun jari a wasu bangarorin da ba fetur kawai ba, akwai bangarorin noma.
Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi ta gudanar da taron zikirin Juma'a da yammacin yau a fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa a jihar.
Rundunar yan sanda ta kama wani mahaifi da ya daure dansa mai shekaru biyar da hana shi abinci a jihar Bauchi. Uban ya ce yaron ya addabesu da sata.
Majalisar wakilai ta gayyaci ministar mata, Uju Kennedy-Ohanenye gabanta bisa zargin karkatar da kudi N1.5bn. Majalisar ta dakatar da ayyuka a ma'aikatar.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya tube sarakuna akalla 15 bayan hawansa karagar mulkin jihar tare da kirkirar sabuwar doka da za ta rage ikon Sultan.
Masu zafi
Samu kari