Latest
Yan Arewa da dama sun fara dawowa daga rakiyar Shugaba Bola Tinubu bayan samun rahoton sanya hannu a yarjejeniyar Samoa wanda ya sabawa al'adu da addini.
An jero ayyukan gwamnan Katsina daga hawansa mulki. Hadimin gwamnan na jihar Katsina ya tallata mai girma Dikko Radda, ya ce ya yi ayyukan ne a cikin shekararsa daya
A 2014, Goodluck Jonathan ya amince da dokar haramta dangantakar jinsi. An yi shekara da shekaru ana yunkuri, sai Jonathan ne ya iya takawa luwadi da madigo burki
Rahoton da muka tattara ya bayyana yadda wasu yankuna a Najeriya su ga wuta a daidai lokacin da ake cewa wuta ta lalace a tare samun raguwar samar da ita a kasar.
Rahoto ya bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka yi garkuwa da wasu mutane 5 a jihar Niger, lamarin da ya yada hankalin al'ummar yankin da abin ya faru.
An kawo rahoton da ya bayyana cewa, sojin Isra'ila sun kai farmaki kan makarantar majalisar dinkin duniya a Gaza. Hakan ya kai ga mutuwar mutane da dama.
Shugaban hukumar NYSC ya yi nuni da cewa matasa masu yiwa kasa hidima za su amfana da sabon mafi karancin albashi. Ya nuna cewa za a yi musu karin alawus.
An sake shiga matsala a Najeriya yayin da tushen wutar lantarkin kasar ya rushe a daidai lokacin da ake cikin damina. An bayyana yadda wutar kasar ta samu matsala.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya shawarci Musulmai kan ba da Zakka ga mabukata da marasa karfi inda ya ce hakan zai rage talauci a tsakanin al'umma.
Masu zafi
Samu kari