Latest
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya sa a binciki gwamnonin Najeriya kan bashin da suka karbo daga hannun bankin duniya.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da shirin samar da gidaje karkashin 'Renewed Hope'. Mun kawo matakan mallakar gida a wannan tsarin.
Hukumar NYSC ta gargadi masu shafukan yanar gizo daga rubuta labaran karya kan lamuran hukumar bayan da ta karyata cewa za a fara biyan 'yan bautar kasa N70,000.
Dan Majalisar Tarayya a Kano, Abdulmumin Jibrin ya bayyana takwaransa a Majalisar Wakilai, Alhassan Doguwa a matsayin barazana ga zaman lafiyar jihar.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin wanzar da zaman lafiya a jihar Borno, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a wani samame da suka kai maboyarsu.
Matasan jihar Filato sun yi zuga sun gana da gwamnan jihar, Caleb Mutfwang a ranar da aka kammala zanga-zangar yunwa. Matasan sun ba shi sako ya kaiwa Tinubu.
Gwanatin jihar Kano ta bayyana damuwa kan yadda aka samu cin hanci fiye da ko yaushe a lokacin mulkin Abdullahi Ganduje daga shekarar 2015 zuwa 2023 a jihar.
Kasar Rasha ta yiwa jami'an tsaron Najeriya martani kan cewa 'yan kasarta 7 da aka kama sun daga tutar Rasha lokacin zanga-zanga a Kano. Kasar ta ce nemi a sake su.
Gwamnatin jihar Katsina ta sake sassauta dokar hana fita da ta sanya a fadin jihar. Gwamnatin ta dauki matakin ne biyo bayan ingantar da halin tsaro ya yi a jihar.
Masu zafi
Samu kari