Latest
Kungiyar CSNOESA ta shirya gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja domin nuna adawa da karancin man fetur da ake fama da shi a fadin kasar nan.
Rahotanni sun bayyana cewa fitaccen attajirin nan ɗan sharholiya, Richard Lugner ya kwanta dama bayan fama da doguwar jinya, ya rasu watanni bayan kara aure.
Majalisar maarautar Bauchi karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Bauchi, Dr. Rilwanu Suleiman Adamu ta tuɓe sarautar sarautar Majidaɗi daga kan sanatan APC.
Abokan huldan bankin GT sun shiga dimuwa bayan wasu da ake zargi 'yan damfara ne sun yi kutse a yanar gizon bankin a yau Laraba da ya jawo matsala.
Jam'iyyar PDP ta yanke hukuncin fita daga zaben da za a yi a Jigawa inda ta zargi hukumar zabe ta SIEC da tsauwalawa a kudin siyan fom na takara da magudi ga APC.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya nanata cewa yana nan kan bakarsa cewa N21m aka biyan kowane sanata a majalisar dattawa ta 10.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana irin wahalar da Bola Tinubu zai sha a hannun yan Arewa a 2027 inda ya ce shugaban zai sha mamaki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya fito ya gayawa duniya wani sirrinsa da ba kowa ya sani ba. Shekarau ya ce har ya kusa gama mulki ba ya da gida.
Gwamnonin Arewa sun zauna a karon farko bayan zanga zangar tsadar rayuwa domin duba damuwowin yankinsu a Abuja. Gwamnan Gombe ne ya jagoranci zaman.
Masu zafi
Samu kari