Latest
Wani bincike ya gano cewa fadar shugaban kasa ta yi birin da.majalisar dokokin kasar nan wajen sayowa shugaba Bola Ahmed jirgi ba tare da sahalewarta ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyara zuwa kasar Faransa a ranar Litinin. Shugaban kasan zai dawo gida bayan ya kammala zamansa a kasar.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun hallaka wani babban kwamandan kungiyar da wasu mutum biyu a wani samame.
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda, ya tafi ziyarar aiki zuwa kasar China. Gwamnan ya tafi ziyarar ne bayan ya dawo hutun kwanaki 30.
Fastocin da suka yadu a soshiyal midiya sun nuna cewa Abdullahi Ganduje zai tsaya takarar shugaban kasa, yayin da Uzodinma zai kasance mataimakinsa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa kundin tsarin mulki ba shi ba ne matsalar kasar nan. Tsohon gwamnan ya ce matsalar na wajen shugabanni.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun kai hari gidan wani hadimin gwamnan Katsina inda suka kashe shi da uwar gidansa tare da kuma sace amaryarsa.
Watanni biyar bayan da al'ummar garin Allawa dake jihar Neja suka tsere daga gidajensu, rahotanni sun ce 'yan bindiga sun mamaye garin inda suke yin noma.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta musanta batun cewa akwai shirin tsige Abdullahi Umar Ganduje daga mukamin shugabanta na kasa. Ta ce ba gaskiya ba ne.
Masu zafi
Samu kari